Kasashen Waje

Kasashen Waje

Harin bom ya kashe mutum 18 a masallaci a Afghanistan

Ana fargabar yiwuwar samun karuwar wadanda za su iya mutuwa sakamakon tashin bom din.

Harbo jirgin China da muka yi mataki ne da ya dace —Taiwan

Firimiyan kasar Taiwan, Su Tseng-Chang, ya ce matakin kasar na harbo jirgi mara matuki daga gabar tekun iyakar kasar da China abu ne da ya dace.

Mataimakiyar Shugaban Ajentina ta sha da kyar daga yunkurin harbe ta

Maharin ya zaro bindiga zai harbi Cristina a kofar gidanta

An yanke wa tsohuwar shugabar kasar Myanmar daurin shekara 3

Suu Kyi mai shekara 77 za ta yi aiki mai tsanani a kurkuku saboda magudin zabe

An kama dan shekara 4 da bindiga makare da harsasai a makaranta

Bindigogi miliyan 400 ne ka yawo a hannun mutane a Amurka, wanda ya zarce yawan al’ummar kasar.