Kasashen Waje

Kasashen Waje

Ma’aikaciyar Google ta ajiye aiki saboda nuna wa Falasdinawa bambanci

Ta ce sam kamfanin ba ya yi wa Falasdinawan adalci

Shugaban kamfanin man Rasha ya mutu bayan fadowa ta tagar asibiti

Mutuwar ta shi dai cike take da alamomin tambaya

An tsare tsohon Ministan Equatorial Guinea saboda sukar Shugaban Kasar

Yanzu sati Uku ke nan yana tsare a hannunsu

Zakaran Gasar Olympic din guragu ya yi karar hukumar gidan yarin Afirka ta Kudu

Dan kasar Africa ta kudu zakaran gasar olympics Oscar Pistorius, wanda kotu ta yanke wa hukuncin shekara 13  ya kai hukumar gidan yarin kasar kara a k

Mutane Miliyan 1 ne ke fama da matsananciyar yunwa a Sri Lanka

Majalisar Dinkin Duniya ta ce akalla mutane miliyan 1.5 ne a Sri Linka suke fama da matsananciyar yunwa, sakamakon karancin abinci da kasar ke fama da