Ambaliyar ruwa ta kashe fiye da mutum 1,000 a Pakistan
Shugaba Buhari ya ce ’yan Najeriya na ci gaba da taya ’yan Pakistan da addu’a.
Kasashen Waje
Shugaba Buhari ya ce ’yan Najeriya na ci gaba da taya ’yan Pakistan da addu’a.
Birtaniya za ta horar da jami’an sojin Ukraine yadda za su yi amfani da sabbin makamai.
’Yan sanda a kasar New Zealand sun ce sun gano asalin wasu kananan yara da aka tsinci gawarwakinsu a yashe a cikin jakunkuna.
Muutm 182 sun rasu, 250 sun jikkata baya da rushewar dubban gidaje da mutuwar dubban dabbobi a ambaliyar Afghanistan a watan Agusta, 2022
Matakin na zuwa ne bayan yakinta da Ukraine ta shiga wata na bakwai