Kasashen Waje

Kasashen Waje

Cutar Ebola ta sake bulla a Congo —WHO

Wannan shi ne karo na 14 da ake samun Ebola a Congon tun bayan bullar ta a kasar a shekarar 1976.

za a samu mamakon ruwan sama da ambaliya ranakun Talata da Laraba a Pakistan – NDMA

Hukumar Kula da Yanayi ta kasar Pakistan ta yi hasashen samun mamakon ruwan sama a Kudancin lardin Sindh ranar Talata da Laraba, da zai haddasa ambali

Mutum 7 sun mutu bayan ruftawar rufin masallaci a Pakistan

Lamarin ya faru ne a yankin Ahmadpur da ke Gundumar Khairpur a Lardin Sindh.

An kashe ’yar abokin Putin a Moscow

Ana dai zargin mahaifin nata aka yi yunkurin hallakawa a harin

Za a hukunta wadanda suka saka bayanan jima’i a littafin ‘yan firamaren China

Ma’aikatar Ilimin kasar China, ta ce mutum 27 ne suka fuskanci fushinta saboda binciken da ta yi kan wani zanen tsiraici da aka yi a littafin ka