Kasashen Waje

Kasashen Waje

Venezuela ta saki fursunonin siyasa 116

Ƙungiyoyin kare haƙƙin bil’adama sun ƙiyasta cewa har yanzu akwai fursunonin siyasa 800 zuwa 1,200 da ke tsare a Venezuela.

Na gamsu ana kashe Musulmai a Najeriya — Trump 

Sai dai duk da haka Trump ya ce an fi kashe Kiristoci sama da Musulmai a Najeriya.

Majalisar Dattawan Amurka za ta rage ikon Trump kan sha’anin tsaro

Matakin ya biyo bayan farmakin da Trump ya kai Venezuela, har ya kai ga kama shugaban ƙasar Nicolas Maduro da mai ɗakinsa.

Duk wani mataki da Venezuela za ta ɗauka yana ƙarƙashin ikon Amurka  — White House

Duk wasu muhimman shawarwari da shugabannin Venezuela za su yanke za su riƙa fitowa ne bisa umarnin Amurka.

Amurka ta ƙwace jirgin dakon mai na Rasha a Tekun Atlantika

Amurka ta ce jirgin na daga cikin jiragen ruwan da aka basaja da su wajen safarar mai ga Venezuela, Rasha da Iran.