Kasashen Waje

Kasashen Waje

Yadda gobarar daji da fari ke neman durkusar da kasashen Turai

Tuni dai zirga-zirgar ababen hawa ta soma tafiyar hawainiya a Turai.

Mutum 16 sun mutu, 21 sun jikkata a hatsarin mota a Turkiyya

Mutum 16 ne sun mutu, wasu 21 sun jikkata a hatsarin wata bas da wata motar daukar marasa lafiya da motar kashe gobara a kasar Turkiyya.

Mutanen da aka kashe a harin Al-Shabaab sun karu zuwa 13

Yawan fararen hula da aka kashe a harin da mayakan Al-Shabaab suka kai wani otel a Mogadishu, babban binin kasar Somaliya ya karu zuwa 13.

Mayakan Al-Shabaab sun kashe mutum 8 a otel a Somaliya

Mayakan kungiyar Al-Shabaab sun hallaka fararen hula akalla takwas a wani otel da ke Mogadishu, babban  birnin kasar Somaliya.

Sakin mutum 11 da suka yi wa wata Musulma fyade ya tayar da kura a Indiya

Matar ta nuna matukar kaduwarta da sakin mutanen