Kasashen Waje

Kasashen Waje

Sun yi wata 8 suna gudanar da ofishin ’yan sanda na bogi a otel din Indiya

Wannan ne karo na farko da aka bude ofishin ‘yan sanda na jabu a kasar

Harin bom ya kashe mutum 21 a masallaci a Afghanistan

An garzaya da mutum 27 asibiti, ciki har da kananan yara biyar bayan harin masallacin

Salman Rushie Zai Iya Rasa Idonsa Bayan Harin Da Aka Kai Masa  

Ba kamar yadda ake yadawa a shafukan sada zumunta da muhawara, fitaccen marubucin nan Salman Rushdie wanda aka kai wa hari a Amurka yana samun sauki d

Ban gamsu da sakamakon zaben Kenya ba, an tafka magudi — Raila Odinga

Raila Odinga ya ce zaben cike yake da magudi

Gobarar daji ta kone gidaje 60 a Kudancin Rasha

’Yan kwana-kwana kusan 300 ne ke kokarin kashe wata gobarar daji da ta tashi tun ranar Litinin ta kuma ci gaba da ci har Talata wacce ta kone gidaje a