Kasashen Waje

Kasashen Waje

Hatsarin mota ya lakume rayuka 24 a Pakistan

Kasar dai na fuskantar haduran mota a ’yan shekarun nan

Motar bas makare da ’yan sanda ta fada kogi a indiya

Wata motar bas ta yi ajalin wasu a kalla ‘yan sanda shida tare da jikkata wasu 33 bayan da ta fada cikin wani kogi a kan hanyarta ta dawowa daga

Za mu kara yaukaka dangantaka tsakanin Rasha da Koriya ta Arewa — Putin

Sun ce kawancen na da muhimmanci wajen yakar abokan gaba

Jamus za ta sanya wa masu amfani da iskar gas sabon haraji

Farashin makamashi ya fara tashin gwauron zabo a Jamus, bayan gwamnatin kasar ta ba da sanarwar yiwuwar sanya harajin Dala 2.4  kan dukkanin kilo na i

William Ruto ya lashe zaben Shugaban Kasar Kenya

Ya doke Raila Odinga a zaben na makon jiya