Kasashen Waje

Kasashen Waje

Shin Taliban Ta Cika Alkawuranta A Afghanistan?

Shekara guda ke nan da Taliban ta kwace mulkin kasar Afghanistan a ranar 15 ga Agusta, 2021

Abin da ya faru a shekara 1 na mulkin Taliban a Afghanistan

A ranar 15 ga Agusta, 2021 ne kungiyar Taliban ta kwace mulkin Afghanistan

Gobara ta kashe mutum 41 suna tsaka da ibada a coci a Masar

Cocin dai na dauke da kusan masu ibada 5,000 lokacin da wutar ta tashi

Ma’aikatan ganyen shayi 150,000 sun tsunduma yajin aiki a Bangladesh

An mayar da ma’aikatan ganyen shayi kamar bayi a kasar.

FBI ta bankado bayanan sirri 11 a gidan Trump

Trump ya yi zargin hukumomi da yunkurin ajiye wani abu a cikin gidan domin a kala masa sharri.