Kasashen Waje

Kasashen Waje

Masar Ta Gargadi Habasha Kan Tsagewar Dam da Suke Takaddama

Kasar Masar ta gargadi Habasha kan bayyanar wasu tsagu a fuskar daya daga cikin matattarar ruwan da ke jikin babban madatsar ruwa rRenaissance da ke H

Saudiyya Ta Yafe Wa ’Yan Yawon Bude Ido Bizar Umrah

Hukumomin kasar sun yi haka ne don ba mutane da yawa damar gudanar da wanan aiki na ibada cikin sauki.

Ya yi garkuwa da ma’aikatan banki kan hana shi cire kudinsa

Bassam mai shekara 42 ya bukaci bankin ya ba shi Dala 2,000 daga asusun ajiyarsa ya biya wa mahaifinsa kudin asibiti amma bankin ya hana shi.

Saliyo: Masu zanga-zangar tsadar rayuwa sun kashe ’yan sanda 6

Fararen hula biyu sun rasu a tarzomar da ta barke a kasar.

Dan Najeriya ya bindige mahaifiyarsa a Amurka

Wani yaro mai shekara 12 dan asalin Najeriya ya bindige mahaifiyarsa har lahira a Amurka bisa kuskure.