Kasashen Waje

Kasashen Waje

Biranen Amurka 2 sun fara buga takardar kada kuri’a da Larabci

Wannan ne dai karo na farko a trihin Amurka

Sojojin Burkina Faso sun kashe fararen hula ta sama ‘bisa kuskure’

Sai dai ba a bayyana yawan mutanen da aka kashe din ba

China ta soma atisayen soji a Taiwan ranar da Pelosi ta kai ziyara

Dama dai sai da China ta gargadeta da kada ta kuskura ta je Taiwan

Kashe-Mu-Raba: Ana Binciken Tsohon Shugaban Mexico

Ana kuma zargin tsohon shugaban da halasta kudin haram da kashe-mu-raba da kamfanonin da ya ba kwangila a mulkinsa

An yi wa malaman firamare da sakandire karin albashi a Rwanda

Gwamnatin kasar Rwanda ta yi wa malaman firamare karin albashi da kashi 88, malaman sakandare kuma da kashi 44. Gwamnati ta ce karin zai soma aiki ne