Kasashen Waje

Kasashen Waje

Ukraine ta kashe sojojin Rasha 100 a Kherson

Ukraine ta ce ta tarwatsa wa Rasha rumbun makamai tare kashe sojoji akalla 100 da kuma lalata tankunan yaki

Zelenskyy ya wajabta kwashe mutane daga Donetsk bayan Ukraine ta kashe sojojin Rasha

Zelenskyy ya wajabta kwashe mutane a Donetsk bayan dakarunsa sun hallaka sojojin Rasha

Shugaban Amurka ya sake kamuwa da COVID-19 kwana 4 bayan ya ‘warke’

Tuni dai ya koma ya sake killace kansa

Rasha ta yi ruwan bama-bamai a babban birnin Ukraine

Rasha ta yi ruwan makamai masu linzami a kan Kyiv, babban birnin makwabciyarta, Ukraine.

Yadda za a sauya rigar Ka’aba a bana

Shugabannin Manyan Masallatan Harami sun mayar da bikin sauya rigar Ka’aba zuwa daren sabuwar shekarar Musulunci.