Kasashen Waje

Kasashen Waje

An Hako Lu’ulu Ma Fi Girma A shekara 300 A Tarihi

Wanda bai kai shi a girma ba an sayar da shi sama da Naira biliyan daya a shekarar 2017

Harin birrai ya tilasta mazauna Japan yawo da almakashi

Mahukunta a Arewacin kasar Japan sun bazama farautar wasu birrai da suka yiwa mutane 50 rauni. Wani jami’i da ya nemi a sakaya sunansa ya ce gud

Ana zaben neman kara wa shugaban kasa Karfin iko a Tunisiya

Al’ummar Tunisiya na kada kuri’a raba-gardamar kara wa shugaban kasar karfin ikon da wasu sauye-sauye a kundin tsarin mulkin kasar.

An nada dan Sarkin Kuwait A Matsayin Fira Minista

Ahmad Nawaf Al-Sabah ya maye gurbin Fira Ministan Riko, Sheikh Sabah Al-Khalid, wanda ya yi murabus.

Ana zanga-zanga kan sauya kundin tsarin mulki a Tunisiya

Daruruwan mutane na gudanar da zanga-zanga a birnin Tunis na kasar Tunisiya, don nuna adawa da daftarin kundin tsarin mulkin da shugaba kasa Kais Saie