Duk da shan suka, Biden ya dage sai ya je Saudiyya
A ranar Juma’a Biden, zai kai ziyarar aiki Saudiyya, duk da sukar da yake sha kan yadda a baya ya ke kyamar kasar
Kasashen Waje
A ranar Juma’a Biden, zai kai ziyarar aiki Saudiyya, duk da sukar da yake sha kan yadda a baya ya ke kyamar kasar
Ranar Talata za a gabata wa Majalisar Dokokin sunayen da za ta zabi shugaban kasa daga ciki
Ita ce matarsa ta farko da ta haifa masa ’ya’ya uku
Ya sanar da hakan ne bayan ya tsere zuwa Singapore
Ma’aikatar Tsaron Amurka ta ce ta gudanar da gwajin makami mai linzami mai gudun walkiya a cikin nasara.