Kasashen Waje

Kasashen Waje

Amurka ta kama Shugaban Ƙasar Venezuela

Kama Shugaban Maduro da Amurka ta yi a ƙasarsa ta jawo tambayoyi kan matsayin Venezuela na ƙasa mai cikakken ’yanci.

Amurka ta ƙaddamar da hare-hare a Venezuela

Jiragen Amurka sun kai hare-haren a Hedikwatar Rundunar Sojin Sama ta Venezuela da kuma tashar Jiragen Ruwan ta La Guaira

Shugaban mulkin sojan Guinea, Doumbouya, ya lashe zaben Shugaban Ƙasar

Shugaban mulkin soja na ƙasar Guinea, Mamady Doumbouya, ya lashe zaɓen shugaban kasar da kaso 86.72 cikin 100.

Ghana ta kama mutum 141 kan zargin aikata damafara a Intanet

Yawancin waɗanda aka kama ’yan Najeriya ne.

Ladanin masallacin Madina ya rasu

Hukumomi a Saudiyya sun ce Sheikh Faisal Nouman ya rasu a birnin Madina ranar Laraba bayan fama da jinya