Kasashen Waje

Kasashen Waje

Shugaban Sri Lanka Gotabaya Rajapaksa zai yi murabus

Masu zanga-zanga a Sri lanka sun mamaye gidan shugaban kasar a Colombo.

Mahaifiyar Babban Limamin Masallacin Madina ta rasu

Mahaifiyar Sheikh Alhuzaify ta rasu ne a ranar jajibirin Babbar Sallah.

Tsohon shugaban Angola Dos Santos ya rasu

Tsohon Shugaban Angola José Eduardo dos Santos ya rasu, sakamakon wata doguwar jinya da ya yi fama da ita tun daga shekarar 2019 zuwa yanzu. Fadar Gwa

Tsohon Fira Ministan Japan da aka harba a wurin kamfe ya rasu

Tsohon Fira Ministan Japan, Shinzo Abe, ya rasu bayan an bude mishi wuta wurin yakin neman zabe

An harbi tsohon fira ministan Japan Shinzo Abe a bainar jama’a

Ana fargabar tsohon Fira Ministan Japan, Shinzo Abe, ya rasu bayan an bude mishi wuta a bainar jama’a.