An cafke ’yan Najeriya 48 kan aikata damfara a Ghana
Hukumomi sun ce za su tura su kotu da zarar sun kammala bincike a kansu
Kasashen Waje
Hukumomi sun ce za su tura su kotu da zarar sun kammala bincike a kansu
Jirgin ya nemi izinin yin saukar gaggawa kafin daga bisani a daini jin duriyarsa
Shugaban Amurka Donald Trump ya sake jaddada barazana kan taƙwaransa na Venezuela Nicolas Maduro tare da yi wa shugaban Colombia, Gustavo Petro ,hanun
Kisan Sarvarov shi ne na baya-bayan nan a jerin jami’an soja da sauran masu goyon bayan yaƙin da Rasha ta kaddamar a Ukraine a watan Fabrairu 2022.
Rasha na zargin abokiyar hammayarta Ukraine da harin, wanda ya yi ajalisar Laftanar-Janar Fanil Sarvarov.