Kasashen Waje

Kasashen Waje

Aikin Hajji: Saudiyya ta karbi rukunin farko na maniyyatan bana

Mahukuntan Saudiyya sun karbi maniyyata 358 daga kasar Indonesia da dabino da furanni.

An kafa hukumar kula da amfani da tabar wiwi wajen sarrafa magani a Morocco

A shekarar 1954 ne aka haramta noman wiwi a Morocco.

Waiwaye: Kwana 100 cif da fara yakin Rasha da Ukraine

Shugaban Ukraine ya ce yanzu kusan daya bisa biyar na kasar shi na hannun Rasha

Sarauniyar Ingila Elizabeth II ta cika shekara 70 a kan mulki

Ita ce wadda ta hau kan kujerar a mafi karancin shekaru kuma ta farko da ta shekara 70 a kan karagar mulkin Ingila.

Kasar Turkiyya ta sauya sunanta a hukumance

Kasar ta ce sabo sunan ya fi dacewa da tarihi da al’adunta