Kasashen Waje

Kasashen Waje

An kashe mutum 11 da jikkata wasu 29 a bikin Yahudawa a Ostireliya 

’Yan bindiga sun bude wuta a yayin da dubban jama’a suka taru a bakin teku domin halartar wani bikin fara shagulgulan Yahudawa na Hanukkah.

Najeriya da Saudiyya sun rattaba hannu kan yarjejeniyar samar da tsaro

Minista Matawalle ne ya sanya hannu a madadin Najeriya, yayin da Dakta Khaleed H. Al-Biyari ya sanya hannu a madadin Gwamnatin Masarautar Saudiyya.

An kama sojojin da suka yi yunƙurin juyin mulki a Benin

Dukkan waɗanda aka kama sojoji ne masu aiki a halin yanzu, sai mutum ɗaya da ya taɓa yin aiki a rundunar amma ya yi ritaya.

Sojoji sun yi yunkurin juyin mulki a Jamhuriyar Benin

Sojojin sun sanar da tsige Shugaban Kasa Patrice Talon da kuma rushe duk hukumomin kasar.

Kuɗin Cizo ya tilasta rufe fitacciyar sinima a Faransa

Wasu daga cikin masu kallo sun ce ƙwarin sun cije su bayan wani taro da aka yi da shahararriyar ’yar fim ɗin Hollywood, Sigourney Weaver.