Kasashen Waje

Kasashen Waje

Cutar kyandar biri ta bulla a kasar Kanada

Ana bincike kan karin mutum 17 da ake zargi sun kamu da cutar a yankin Montreal

Amurka za ta tallafa wa Najeriya da wasu kasashen Afirka 9 da $215m su yaki yunwa

Najeriya na daga cikin jerin kasashen Afirka da za su ci moriyar tallafin

Za a fara biyan mata masu al’ada kudi a Spain

Spain za ta kasance kasa ta farko da ta fara biyan kudin a nahiyar Turai.

Kungiyar EU ta dakatar da horar da sojoji a Mali

EU ta ce duk da takaicin da ta ji kan ficewar gwamnatin sojin Mali daga kungiyar G5 Sahel, ba za su dakatar da aikin horon ba kwata-kwata ba.

Tsananin zafi da karancin ruwa ya fara gigita Indiyawa

Masana dai na alakanta matsalar da sauyin yanayi