Kasashen Waje

Kasashen Waje

An yi wa ma’aikata karin albashin a Tanzaniya

Shugabar Tanzaniya Samia Suluhu Hassan ta amince da karin mafi karancin albashi da kaso 25 cikin dari.

Wani matashi ya kashe bakaken fata 10 a Amurka

Matashin kashe mutanen yayin da suke tsaka da sayayya a shagon sayar da kayayyaki.

Nijar ta kori hafsoshin soji 6 kan yunkurin juyin mulki

Hafsoshin sojin na tsare a gidan kaso, inda ake ci gaba da tsare su.

Saudiyya ta yi gargadi kan ruwan ZamZam na jabu a wasu sassan duniya

An samu gurbattacen ruwan ZamZam a Birtaniya da Afirka da kuma Australia.

An zartar da hukuncin kisa kan wasu mutum 3 a Saudiyya

Biyu daga cikin wadanda aka yankewa hukuncin kisa ’yan Saudiyya ne.