An rantsar da sabon shugaban kasa a Guinea-Bissau bayan juyin mulkin sojoji
Sojojin Guinea-Bissau sun naɗa Janar Horta Nta Na Man a matsayin sabon shugaban ƙasar na rikon kwarya, kwana ɗaya bayan sun yi juyin mulki tare da kam
Kasashen Waje
Sojojin Guinea-Bissau sun naɗa Janar Horta Nta Na Man a matsayin sabon shugaban ƙasar na rikon kwarya, kwana ɗaya bayan sun yi juyin mulki tare da kam
Sojojin sun soke zaɓukan ‘yan majalisa da na shugaban ƙasa da aka gudanar.
Har yanzu wasu ƙananan ƙabilu na cin naman kare a Indonesia, musamman ma saboda samun naman a farashi mai sauƙi.
Sabon ƙudurin da ƙasashe 19 suka yi na’am da shi, dole Tehran ta sallama duk wasu bayanai kan shirinta na bunƙasa makamashi.
Allah Ya yi wa masu ibadar Umara 42 rasuwa bayan motarsu ta yi taho-mu-gama da wata tankar mai a kasar Saudiyya