Al-Shabaab ta kashe sojoji 30 a sansanin AU a Somaliya
Mayakan sun tayar da bama-bamai a wasu motoci kafin a fara musayar wuta.
Kasashen Waje
Mayakan sun tayar da bama-bamai a wasu motoci kafin a fara musayar wuta.
Ana zargin giyar na dauke da sinadarin methanol fiye da kima a cikinta.
Ya zuwa yanzu dai jami’an tsaron kasar sun ce sun sun tsare mutum 76 bisa zargin tayar da tarzomar.
Kungiyar ta ce akasarin mutanen ana tsare da su ne ba tare da sun aikata wani laifi ba
Ana sa ran Putin zai mika ragamar mulki Rasha ga wani na hannun damansa, Cif Nikolai Patrushev.