Kasashen Waje

Kasashen Waje

Rikicin Ukraine na iya rikidewa zuwa Yakin Duniya na Uku — Rasha

Amma ta ce tana sa ran za a kawo karshensa ta yarjejeniyar zaman lafiya

Rasha ta harba makami mai linzami a filin jirgin saman Ukraine

Rasha ta harba makamin mai linzami wanda ya lalata titin tashin jirgin saman yankin.

Zan kawar da duk kasar da ta nemi hana ni kera makaman nukiliya – Kim Jong-un

Ya sha alwashin hanzarta kera makaman nukiliya tare da sanya su cikin shiri

Fiye da mutum 3,000 sun mutu a teku yayin shiga Turai a 2021—UN  

A bara, masu tsallakawa Turai ta tekun Mediterranean da kuma Atlantic dubu 3 da 77 ne suka mutu.

Wani Bature ya harbe bakar fata kan zargin dorinar ruwa ce

Mutumin ya hangi matar daga nesa inda ya daukar dorinar ruwa ce.