Kasashen Waje

Kasashen Waje

Yaki: Amurka za ta ba wa Ukraine tallafin Dala biliyan 33

Amurka ta ce tana tallafa wa Ukraine ne kadai don ta kare kanta daga hare-haren Rasha.

Harin bam ya hallaka mutane da dama a masallacin Afghanistan

“Fashewar ta yi karfi sosai, har ma na yi tsammanin kunnuwana sun fashe.”

’Yan sandan Isra’ila sun jikkata Falasdinawa 42 a masallacin birnin Kudus

A cikin wata daya, Isra’ila ta jikkata Falasdinawa sama da 300 a masallacin

Mataimakiyar Shugaban Amurka ta kamu da COVID-19

Fadar White House ta ce kamuwar tata ba ta da alaka da kusanci da Shugaba Joe Biden

Mutum 200 sun mutu a wani sabon rikici a Sudan

An kona gidaje, an kai wa asibitoci hari tare da wawashe kayan mutane a kasuwanni