Kasashen Waje

Kasashen Waje

Ruwan sama ya yi ajalin mutum 11 a Rwanda

Ruwan saman ya ci gidaje 100 da gonaki masu fadin hekta 50 baya ga sauran asarar da aka tafka.

Macron ya sha alwashin hada kan Faransawa bayan sake lashe zabe

Shugaba Macron ya yi wa dimbin magoya bayansa godiya saboda sake zabarsa

Aike wa Ukraine makamai: Amurka na kokarin tsokano tsuliyar dodo – Rasha

Rasha na gargadin Amurka kan ba kasar Ukraine tallafin makama

Togo na son shiga kungiyar kasashen rainon Ingila

Togo na son kasancewa karkashin kungiyoyin rainon Faransa da Ingila

Tarayyar Afirka ta taya Macron murnar sake lashe zaben Faransa

Macron dai ya lashe zaben ka sama da kaso 58 cikin 100 na kuri’u