Kasashen Waje

Kasashen Waje

’Yar Sarki Fahd na Saudiyya ta rasu

Bayan Sallar La’asar za a yi jana’izarta Masallacin Imam Turki Bin Abdullah da ke Riyadh

An sanya na’ura mai ba da fatawa da Hausa a Masallacin Harami

Na’urar na amfani da harsuna 11 ciki har da Hausa domin yi wa masu tambaya bayani kai-tsaye

Ambaliyar ruwa ta kashe mutum 400 a Afirka ta Kudu

Rahotanni sun ce daga ciki adadin wadanda suka mutun har da ma’aikatan agaji

An kama masu zanga-zanga kan yunkurin kone Alkur’ani a Sweden

Zanga-zangar ta biyo bayan yunkurin wata kungiya na kone Alkur’ani

Fafaroma ya bukaci a tsagaita wuta a Ukraine

Ina fatan ’yan Falasdinawa da dukkanin mazauna wurare masu tsarki za su dandana zaman lafiya.