Kasashen Waje

Kasashen Waje

An ba hammata iska tsakanin mabiya addinin Hindu da Musulmai a Indiya

Rikicin ya faru ne a birnin New Delhi, yayin muzaharar mabiya addinin Hindu

Jirgin ruwa makare da tan 750 na man Diesel ya nitse a Tunisiya

Ana dai zargin rashin kyawun yanayi ne musabbabin hatsarin

Isra’ila ta kai hari masallacin birnin Kudus, ta raunata masallata 158

Sun kai hari ne da sanyin safiyar Juma’a, lokacin sallar Asuba

Yadda tsuntsu ya sako wa Shugaban Amurka ‘kashi’

’Yan Twitter na wa Biden ba’a bayan saukar abin da ake zargin kashin tsuntsu ne a jikinsa a lokacin da yake tsaka da jawabi

Ba a bai wa bakar fata muhimmancin da ya dace —WHO

WHO ta ce kasashen duniya ba sa ba da muhimmanci ga bukatun gaggawa da suka shafi bakaken fata.