Kasashen Waje

Kasashen Waje

Matasa 12 sun mutu a turmutsutsun neman aikin soja a Ghana

An dakatar da ɗaukar na wani ɗan lokaci tare da kafa kwamiti domin binciken musabbabin lamarin.

An rantsar da shugaban Kamaru Paul Biya karo na 8

Paul Biya ya shafe shekaru 43 yana mulkin ƙasar, kuma yanzu zai fara wani wa’adi na tsawon shekara bakwai nan gaba

Tsohon Mataimakin Shugaban Amurka Dick Cheney ya mutu

Dick Cheney mai tsananin ra’ayin mazan jiya, yana daga cikin mataimakan shugabanni mafi tasiri a tarihin Amurka.

An rantsar da Samia Suluhu Hassan a wa’adin mulki na biyu a Tanzaniya

An ayyana Hassan a matsayin wadda ta lashe zaɓen Larabar makon da ya gabata da kashi 97.66% na ƙuri’un da aka kaɗa.

Jamus ta shiga sahun ƙasashen da ke neman kawo ƙarshen yaƙin Sudan

Rikicin Sudan ya samo asali ne daga saɓani kan yadda za a haɗa rundunar RSF da sojojin ƙasar bayan juyin mulkin 2021.