Kasashen Waje

Kasashen Waje

Saudiyya ta ba mata damar zuwa Umarah ba tare da muharrami ba

Sai dai mutane na ta tsokaci kan sabuwar dokar, inda suke cewa ta ci karo da tsarin Musulunci

Za a tsige Imran Khan saboda rusa Majalisar Dokokin Pakistan

Alkaluma sun nuna cewa Pakistan dai tana da tarihin rikicin shugabanci kala-kala.

Ya zama wajibi Jamus ta ba wa Ukraine makamai —Scholz

Tilas ne gwamnatin Jamus ta hana Rasha cimma burinta na mamaye Ukraine.

Tsohon shugaban Burkina Faso ya samu ’yanci bayan daurin talala

An jibge masa jami’an tsaro don tabbatar da tsaron lafiyarsa.

Shugaban Yemen Mansour Hadi ya yi murabus

Shugaban Yemen ya kuma kori mataimakinsa Ali Mohsen al-Ahmar daga mukaminsa.