Kasashen Waje

Kasashen Waje

Za a dauki mutum dubu 5 aikin soja a Nijar

Wannan mataki dai na zuwa ne sanadiyar lalacewar al’amura a yankin sahel da kewayen tafkin Chadi.

An rusa majalisar dokokin Tunisia

Ta rusa majalisar sa’o’i kadan bayan da ‘yan majalisar suka gudanar da zama ta hoton bidiyo.

Gwamnatin Soji a Sudan ta kori duk shugabannin jami’o’in kasar

An kori duk shugabannin jami’o’in kasar 30 tare da maye gurbinsu da wasu sabbi.

Saudiyya ta tsagaita wuta a rikicin Yemen albarkacin watan Ramadan

Mayakan Houthi sun yi watsi da wannan tayi.

Taliban ta haramta wa mata shiga jirgin sama, ta hana maza marasa gemu shiga ofis

Mahukunta na duba ko tsawon gemun ma’aikata ya kai wanda aka umarta.