Kasashen Waje

Kasashen Waje

An haramta kiran Sallah da lasifika a Rwanda

Gwamnati ta ce sai dai Musulmai su saka kararrawar waya idan suna son su tuna lokacin Sallah

Bayan shekara 41 yana jan Tarawihi, Limamin masallacin Madina ya yi murabus

Ana dai tunanin hakan ba zai rasa nasaba da shekarunsa ba

An janye dokar sanya takunkumi a Ghana

Babu bukatar gabatar da katin shaidar allurar rigakafin Coronavirus ga matafiyan da suka isa kasar.

Saudiya da Qatar sun koka kan rashin kulawa da rikicin Gabas ta Tsakiya

Manyan kasashen duniya ba su taba jajircewa wajen kawo karshen tashin hankalin da ake fama da su a Gabas ta Tsakiya ba.

’Yan tawayen Houthi sun yi wa Saudiya tayin sulhu

Mayakan Houthi sun yi alkawarin bude filin tashi da saukar jiragen sama na Sana’a, babban birnin Yemen.