Kasashen Waje

Kasashen Waje

Abin da ya kamata ku sani kan Musulmin Rohingya

Musulmin Rohingya sama da 850,00 na cikin halin ni-’yasu a sansanonin ’yan gudun hijira a Bangladesh

Coronavirus ta sake karuwa a Turai —WHO

A bayan nan an kawo karshen saka takunkumi da nuna takardar shaidar karbar allurar rigakafin Covid-19 a Faransa.

Za a yi itikafi bana a Masallatan Harami —Saudiyya

Wannan ne karon farko da za a gudanar da itikafi cikin shekaru biyu.

Firaiministan Isra’ila ya kai ziyarar ba-zata Masar

Ziyarar ita ce irinta ta farko da wani babban jami’in Isra’ila ke kai wa kasar Masar.

Ukraine ta yi wa Putin sabon tayin sulhu

Zelensky ya ce Ukraine ba za ta mika wuya ba sai ta ga abin da ya ture wa buzu nadi