Kasashen Waje

Kasashen Waje

Zaɓen Tanzania: Shugaba Samia ta yi tazarce da kashi 97 an ƙuri’u

Hukumomin zaɓen Tanzania sun sanar da cewa Shugaba Samia Suluhu ta samu kashi 97 na kuri’u miliyan 31 da aka jefa a zaɓen

An sanya dokar hana fita bayan ɓarkewar zanga-zanga kan zaɓen Tanzania

Ana dai sa ran shugaba Samia Suluhu Hassan ce za ta lashe zaben domin yin tazarce a wa’adin mulki karo na biyu.

Gwamnatin Kamaru za ta gurfanar da Issa Tchiroma a kotu kan zargin tayar da zaune tsaye

Gwamnatin kasar Kamaru ta ce za ta dauki matakin shari’a kan babban jagoran adawar kasar, Issa Tchiroma Bakary, bisa zarginsa da tayar da tarzoma baya

Netanyahu ya ba da umarnin kai mummunan farmaki a Gaza

Isra’ila ta zargi Hamas ta karya sharuɗɗan yarjejeniyar tsagaita wuta da aka cimma kwanakin baya.

Rikicin adawa da cin zaben Shugaba Paul Biya ya bazu a Kamaru

Iyaye na tururuwar zuwa domin kwashe ‘ya’yansu daga makarantu a sakamakon tashin hankalin