Muna umartar Rasha ta gaggauta dakatar da mamaya a Ukraine —Kotun Duniya
Mai shari’a Joan Donoghue ya bayyana kotun ta ICJ a matsayin fadar tabbatar da adalci.
Kasashen Waje
Mai shari’a Joan Donoghue ya bayyana kotun ta ICJ a matsayin fadar tabbatar da adalci.
Turai na son maye gurbin man fetur din Saudiyya da wanda Rasha ke sayar musu a baya.
Taron zai gudana ne tsakanin ranar 29 ga Maris zuwa 7 ga Afrilu na shekarar 2022.
Manyan masu shigo da makamai a Turai su ne Birtaniya, Norway da kuma Netherlands.
Bulama Bukarti zai iya aiki a matsayin kwararren lauya a yankunan Wales da New England