Kasashen Waje

Kasashen Waje

Yadda sojojin Mali suka yi wa fararen hula 71 kisan gilla —Rahoton HRW

Human Rights Watch na zargin sojojin Mali da kin ba a bai wa wadanda ake zargi damar kare kansu.

Yunwa za ta tagayyara mutanen Yemen matukar babu agaji —MDD

Majalisar Dinkin Duniya ta bukaci a mayar sa hankali kan halin da kasar Yemen ke ciki.

Ukraine ta saduda, ta amince ba za ta shiga NATO ba

Mun dade da sanin cewa ba za mu iya shiga ba, don haka wannan gaskiya a bayyane take.

An yi wa Sarki Salman gwajin lafiyarsa a Riyadh

A watan Yulin 2020 an kwantar da Sarki Salman a asibiti na tsawon kwana 10.

Firaministocin EU 3 sun ziyarci Kyiv yayin da hare-haren Rasha ke kara tsananta

Sun yi tafiyar ta jirgin kasa ne tare da shugaban jam’iyya mai mulki ta Poland Jaroslaw Kaczynski.