Kasashen Waje

Kasashen Waje

Indiya za ta sayi man fetur daga Rasha a farashi mai rahusa

Indiya ta ce ta shirya sayen man fetur din tare da wasu albarkatun Rasha.

Shafin Instagram ya daina aiki a Rasha

Hukumomin kasar dai na zargin kamfanin da na zargin shafin da iza wutar rikici

Karfe 9.20 Rasha da Ukraine za su hau teburin sulhu

Rasha da Ukraine za su hau teburin sasantawa a safiyar Litinin a yayin da sojojin Rasha ke dab da shiga Kyiv, babban birnin Ukraine, gami da ci gaba d

Fiye da mutane 3,000 sun harbu da Coronavirus rana guda a China

An sanya kwarya kwaryar dokar kulle a birnin Jilin.

Sojojin Rasha sun harbe dan jaridar Amurka a Ukraine

Wannan ne karon farko da aka samun labarin kashe dan jarida a yakin Rasha a Ukraine.