Birtaniya ta kwace wa attajiri dan kasar Rasha jirgi
Birtaniya ta kwace jirgin saman wani biloniya dan kasar Rasha, Eugene Shvidler, kan kusancinsa da gwamnatin kasarsa.
Kasashen Waje
Birtaniya ta kwace jirgin saman wani biloniya dan kasar Rasha, Eugene Shvidler, kan kusancinsa da gwamnatin kasarsa.
Kasar na neman umarnin kotu na toshe duk hanyoyin shiga wasu shafukan batsa a kasar, kai-tsaye ko ta bayan fage
Zelensky ya ba da kai bori ya hau kan bukatar Rasha cewa kada kasarsa ta shiga kungiyar NATO
’Yan ta’addar sun hallaka sama da mutum 18 da ke neman mafaka a yankin.
Kwana 13 da fara rikicin, farashin danyen mai ya haura Dala 130 a kasuwar duniya