Alassane Ouattara ya lashe zaɓen Ivory Coast karo na huɗu
Ouattara ya samu rinjaye har ma a yankunan da ake ganin masu adawa ke da tasiri.
Kasashen Waje
Ouattara ya samu rinjaye har ma a yankunan da ake ganin masu adawa ke da tasiri.
Wani bidiyo ya nuna yadda aka lalata wani ginin majalisar birnin, bayan da masu zanga-zangar suka far masa.
Mali na fama da ƙarancin man fetur sakamakon toshe hanyoyin sufuri da kungiyoyin ‘yan bindiga ke yi.
Zuwa ƙarshen wa’adin, Biya wanda ya shekara 43 a gadon mulki tun 1982 zai cika shekara 50 a kan mulki a lokacin yana dan shekara 99 a duniya
Shugaban Ukraine, Zelensky, ya shaida wa kafafen yada labaran Amurka cewa ƙasarsa ta rasa sojoji fiye da 46,000.