Gostomel: Rasha ta kashe Magajin Gari a kusa da Kyiv
Magajin Garin Gostomel ya rasu a wurin raba wa marasa lafiya da gajiyayyu burodi a safiyar Litinin.
Kasashen Waje
Magajin Garin Gostomel ya rasu a wurin raba wa marasa lafiya da gajiyayyu burodi a safiyar Litinin.
Netflix, TikTok, Master Card da Visa sun rufe harkokinsu a Rasha; Gwamnati ta kayyade sayen kayan abinci
Kashi 95 cikin 100 na sojojin kundunbalan Rasha sun shiga Ukraine da yaki
Stoltenberg ya yi kashedin cewa al’amura na iya rincabewa fiye da yadda ake gani.
An soma tattaunawa da wasu kasashen don su bai wa ‘yan Najeriya irin wannan damar.