Kasashen Waje

Kasashen Waje

Ukraine ta nemi a tsagaita wuta bayan fara tattaunawa da Rasha

Sai dai duk da tattaunawar, ana ci gaba da ruwan wuta.

Kasashen Turai za su aika wa Ukraine makamai

EU za ta yi taron gaggawa kan bukatar amsa kiran Ukraine na karfafa ba ta tallafin soji.

Putin ya umarci jami’an nukiliyar Rasha su kasance cikin shirin ko ta kwana

Shugaba Putin ya zargi kasashen Yammacin duniya da daukar matakan nuna kyamar kasarsa.

Tarayyar Turai za ta soma aika wa Ukraine makamai

Wannan ne karon farko da EU za ta yi hakan a tarihinta.

Ukraine ta amince da zaman sasanci da Rasha a Belarus

Za a yi zaman a kan iyakar Ukraine da Belarus a kusa da kogin Pripyat.