Ko Alassane Ouattara zai samu wa’adi na 4 a mulkin Ivory Coast?
Aƙalla jami’an tsaron ko ta kwana 44,000 aka jibge a fadin ƙasar domin daƙile yiwuwar ɓarkewar zanga-zanga.
Kasashen Waje
Aƙalla jami’an tsaron ko ta kwana 44,000 aka jibge a fadin ƙasar domin daƙile yiwuwar ɓarkewar zanga-zanga.
Sakamakon ya nuna cewa shugaban ƙasa mai ci, Paul Biya, ya samu nasara da kashi 53.66 na ƙuri’un da aka kaɗa.
Madugun adawa a Kamaru, Issa Tchiroma Bakary, ya yi iƙirari cewa ministoci da manyan hafsoshin sojin ƙasar sun taya shi murnar bayan bayyana kansa a m
Sabon shugaban Madagascar kuma ya jaddada cewa hawan sa, ba juyin mulki ba ne, domin ya samu goyon bayan kotun tsarin mulkin ƙasar.
A ranar Talata, Shugaban ƙasar Madagascar, Andry Rajoelina, ya rushe majalisar Dokoki ta Ƙasar, a daidai lokacin da ake fama da tarzomar soja da ta ti