Kasashen Waje

Kasashen Waje

ICC za ta binciki Rasha kan mamaye Ukraine

EU ta kwace kadarorin Putin da Ministan Harkokin Wajen Rasha, Sergie Lavrov

Hare-haren Rasha sun tilasta wa mutum 100,000 gudun hijira

Hukumar ta kuma ce wasu dubbai sun tsallaka Romania da Maldova don neman mafaka.

Harin Rasha: Shi ne mafi girma tun bayan Yakin Duniya na II

Wannan shi ne yaki mafi muni tun bayan yakin duniya na II.

Zanga-zangar kin jinin yaki ta barke a Rasha

An soma zanga-zangar kin jinin yaki a kusan garuruwa da birane 40 a fadin Rasha.

Ukraine ta nemi kasashen duniya su dauki mataki kan mamayar Rasha

Dmytro Kuleba ya yi kira ga kasashen duniya da su dauki matsaya ta bai-daya.