Rikicin Rasha da Ukraine shi ne mafi girma tun bayan yakin duniya na biyu
Ukraine ta ce dakarunta sun samu nasarar kashe sojojin Rasha kusan hamsin.
Kasashen Waje
Ukraine ta ce dakarunta sun samu nasarar kashe sojojin Rasha kusan hamsin.
Cuncurundon ababen hawa kawai ake gani na wadanda suke kokarin ficewa daga kasar.
Fararen hula akalla 18 ne masu tayar da kayar baya suka yi wa kisan gilla a yankin Tillaberi da ke Yammacin kasar Jamhuriyar Nijar. Hukumomin kasar
Shekara bakwai rabon da farashin danyen mai ya haura Dala 100 a kasuwar duniya.
Kasashen Turai sun yi taron dangi bayan Rasha ta kaddamar da hari a kan Ukraine.