Putin ya umarci dakarun Rasha su kutsa kai cikin Ukraine
Putin ya ce dakarun dai za su shiga kasar ne don su yi aikin kiyaye zaman lafiya.
Kasashen Waje
Putin ya ce dakarun dai za su shiga kasar ne don su yi aikin kiyaye zaman lafiya.
Hakan ya yi daidai da bukatar da sojojin suka gabatar.
Boris Johnson ya ce Putin na son haddasa yaki a Turai idan har ya mamaye Ukraine.
Malaman sun sha alwashin ci gaba da gangami har zuwa ranar Alhamis
Tuni kungiyar al-Shabaab ta dauki alhakin kai harin.