Kasashen Waje

Kasashen Waje

Faransa da kawayenta za su fara janye sojojinsu daga Mali

Fararan da kawayenta na kasashen Tururai sun sanar da janye dakarunsu da suka girke a kasar Mali

Faransa za ta biya diyyar wadanda suka taya ta yakin neman ’yancin kai

Bayan shafe shekara 60 Faransa ta amince ta biya diyyar kudaden.

Za a fara biyan matasa marasa aikin yi har sai sun samu a Algeria

Akwai marasa aikin yi 600,000 a kasar.

Damiba ya karbi rantsuwar kama mulki a Burkina Faso

Babu wani bako daga ketare da ya halarci bikin rantsuwar.

Zaftarewar kasa ta kashe mutum 18 a Brazil

Zaftarewar kasa da ambaliya a sakamakon ruwan sama kamar da bakin kwarya ya haddasa mutuwar mutum 18 a birnin Rio de Janeiro na kasar Brazil.