Kasashen Waje

Kasashen Waje

Rikicin Tigray: An janye dokar ta-baci a Habasha

Majalisar ta sanar da danye dokar ce a ranar Talata, sabanin watan Mayu da aka ayyan dokar da farko.

An yi wa malamin da ya yi wa dalibansa 8 ciki daurin rai-da-rai

Ya yi wa dalibai 13 fyade, 8 suka dauki ciki a makarantar kwana ta addini a kasar Indonesiya.

Abubuwa 5 da ya kamata ku sani game da rikicin Rasha da Ukraine

Ga abubuwa biyar da ya kamata ku sani game da tankiyar da ke ci gaba da faruwa.

An tarwatsa masu zanga-zangar adawa da dokokin Coronavirus a Faransa

‘Yan sanda sun harba wa masu zanga-zangar barkonon tsohuwa.

An yi wa sama da fursunoni 800 afuwa a Myanmar

Shugaban gwamnatin soji, Min Aung Hlaing ya ba da wannan umarni na sakin fursunoni 814.