Rasha za ta dandana kudarta muddin ta mamaye Ukraine – Amurka
Amurka ta ce ta tanadi matakan karya tattalin arziki kan Rasha, muddin ba ta janye aniyarta ba.
Kasashen Waje
Amurka ta ce ta tanadi matakan karya tattalin arziki kan Rasha, muddin ba ta janye aniyarta ba.
Tuni dai aka kama mutane da dama da ake zargi da hannu a kisan.
Amurka ta ce a shirye take ta sa kafar wando daya da Rasha.
Dokar na zuwa ne a daidai lokacin da yajin aikin ma’aikatan lafiyar kasar ya shiga kwana na shida.
Jakadan EU a Ukraine, Matti Maasikas, ya umarci ma’aikata su su koma aiki daga wajen kasar