Kasashen Waje

Kasashen Waje

Dilolin kwaya ne suka yi kokarin yi min juyin mulki – Shugaban Guinea-Bissau

Shugaban ya zargi wani tsohon Babban Hafsan Sojojin Ruwan kasar da zama kanwa uwar gami.

Amurka ta bukaci ’yan kasarta su gaggauta ficewa daga Ukraine

Hakan na zuwa ne yayin da Rasha ke ci gaba da mamayar Ukraine din.

An kai wa ma’aikatan zabe hari a Somaliya

Dan kunar bakin waken ya yi damara da bam sannan ya nufi motar ma’aikatan

An dakatar da malaman makarantun da suka yi yajin aiki a Zimbabwe

Malamai sun shiga yajin aikin neman karin albashi a ranar da aka bude makarantu

Coronavirus ta sake kama Yarima Charles na Birtaniya

Wannan ne karo na biyu da Yarima Charles ya kamu da cutar.