Kasashen Waje

Kasashen Waje

Rasha ta kai wa tawagar kayan agajin MDD hari a Ukraine

Rasha ta kai hari kan ayarin kayan agajin Majalisar Dinkin Duniya a makwabciyarta kasar Ukraine da suka fi shekara biyu suna yaki.

Faɗa ya ɓarke tsakanin Palasɗinawa da Hamas bayan sulhu da Isra’ila

An yi musayar wuta tsakanin ƙabilar Palasɗinawa ta Doghmush da ƙungiyar Hamas a Gaza bayan ƙungiyar ta ƙulla yarjejeniyar zaman lafiya da Isra’i

Issa Bakary Tchiroma ne ya lashe zaɓen Kamaru —’Yan adawa

Sun buƙaci Shugaba Paul Biya, wanda ke neman wa’adin mulki na takwas a zaɓen da ya gaggauta miƙa saƙon taya murna ga Issa Bakary Tchiroma.

Yaƙin Gaza: Hamas da Isra’ila sun fara sakin fursunoni

An fara musayar fursunonin yaƙi tsakanin Hamas da Isra’ila a matsayin wani ɓangare na yarjejeniyar zaman lafiya a Gaza

Zaɓen Kamaru: Tchiroma Bakary na da kwarin gwiwa a yayin da ake jiran sakamako

Biya, wanda ya shafe shekaru 43 yana mulkin ƙasar, ya fafata da ’yan takara 11, ciki har da tsoffin muƙarrabansa.